Lyrics

Zana gaida (Hauwa) kulu sannu (Hauwa) (Hauwa) Ba a finki haske a zuciyar ki (Hauwa) Ba a raina suna da lokacin ki (Hauwa) Babu wanda zai bata zamanin ki (Hauwa) Babu wanda zai ruda zuciyar ki (Hauwa) Ko na China san da matsayin ki (Hauwa) To addu'a muke Allah ya taimake ki (Hauwa) Gimbiya a mata ake kiranki (Hauwa) Kece tafari kece ake ganinki (Hauwa) In za'a a tara mata wa zata fiki (Hauwa) In za'a a zo gari dole za'a ganki (Hauwa) In za'a kalli mata wacce takaiki (Hauwa) Da illimin ki sannan da dukiyar ki (Hauwa) Da murmuchin ki Hauwa da kyan halinki (Hauwa) Da yan uwanki Hauwa har kawarki (Hauwa) Gwana ta kwalliya Hauwa harda girki (Hauwa) Sai mugode Allah daya taimake ki (Hauwa) Kafin su farga shine ya daukake ki (Hauwa) Ni naji yadda mata suke fadar ki (Hauwa) Kallo suke idan kinyi kwalliyar ki (Hauwa) Fada suke suna so sukai kamar ki (Hauwa) Da za'a bani biro na baki maki (Hauwa) To zaki haura lambar da za'a baki (Hauwa) Ai Hauwa kinfi karfin zaman talauci (Hauwa) A bangaren karatu kinada naci (Hauwa) Sannan kinada kyauta da son zumunci (Hauwa) Hauwa ga basira akwai karamci (Hauwa) Kuma Hauwa baki kaunan zaman kadaici (Hauwa) Hauwa kin hana yara sai maraici (Hauwa) Sai ki kara gode Allah ya taimake ki (Hauwa) A cikin dubu-dubu za'a so a ganki (Hauwa) Kin gagaresu gayyar banza In ka ji wance ba banza ba A kara a tashi bana rago ba Maganar ki ba da wasa nayi ba Matsayin ki ba takaitacce ba Kece ta fari kece farko Ke kin rigasu dan kin sakko An sanya tsere ke kika dako Kin sha gaban su sai suka leko Sannun ki sannu Hauwa Idan gari da Hauwa Ke muke ya bawa Allah ya zabi Hauwa Hauwa Ba'a raina Hauwa kulu Hauwa Ba'a raina Hauwa kulu Hauwa Zana gaida Hauwa kulu Hauwa Sannun ki sannu Hauwa kulu Hauwa Matar farko a gaida Hauwa Matan a sali a gaida Hauwa kulu Hauwa-Hauwa-Hauwa Sannu-sannu Hauwa kulu Hauwa (Hauwa) (Hauwa) Maijidda sannu (Hauwa) kulu Hauwa-Hauwa Sannu Hauwa kulu
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out