Lyrics

Bello dan zamani M. Shareef Naija to Germany Mai babbar riga Ga babbar mota Mai babbar riga Ga babbar mota An dauko kaya Bello dan zamani Yaro mai zamani Naija to germany Allah ya fidda ka Sun dauka wasa ne Sun dauka bako ne I tell them ba haka ba They tell me ba haka ba Arewa-wa Arewa-wa Arewa-wa Arewa Arewa Arewa Arewa-wa Arewa-wa Arewa-wa Arewa Arewa Arewa We pumping bottles (arewa) Mu mukeda fine girls (arewa) Munada munchies (arewa) Manyan mata (arewa) A garina da gidana Sabon motoci, ga dunduniya A garina da gidana Zan yo fada inci, dadin duniya Bello dan zamani Yaro mai zamani Naija to germany Allah ya fidda ni Sun dauka wasa ne Sun dauka bako ne I tell them ba haka ba They tell me ba haka ba Arewa-wa Arewa-wa Arewa-wa Arewa Arewa Arewa Arewa-wa Arewa-wa Arewa-wa Arewa Arewa Arewa Lokaci dai ne Kun ganshi dai-dai ne Ku dubeni dai nine M shareef sunana Na gausheku ina kwana Dani da Bello abokina Daga arewan Nigeria Allahu yayi mini kwar jini Shuka nayo nai maimai Cikin arewa akwai ni Sannan kuma munada malamai Bello dan zamani Yaro mai zamani Naija to germany Allah ya fidda ni Sun dauka wasa ne Sun dauka bako ne I tell them ba haka ba They tell me ba haka ba Arewa-wa Arewa-wa Arewa-wa Arewa Arewa Arewa Arewa-wa Arewa-wa Arewa-wa Arewa Arewa Arewa
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out