Lyrics

Wallahi rawa sukeyi (rawa sukeyi) Suna jin wakata rawa sukeyi (rawa sukeyi) From Naija to Germany (Naija to Germany) Wallahi rawa sukeyi (rawa sukeyi) Ku zo na gaya maku labari (labarai labarai) Labari (labarai labarai) Ku zo na gaya maku labari (labarai labarai) Labari (labarai labarai) Md basu ganga Oga Abdul Na bugo ganga ta taka Tafiya na faruwa daga tatata Kana neman jini je ka mahauta Mun dade muna taba kudi kaman dan tata Allah kori jaraba (jaraba) Irin wannan ke sa a daure kafa (sai an daure kafa) Dakata toh yan kafa Ana rawa a kan sautinmu a hada zufa Ba mai tsaida ni Kainuwa dashen Ubangiji ya fiddani Allah ne ya yarda ayi dani Ni da Madox da Bello Naija to Germany Ku zo kuji labari Duk yanda kake son duniya sai ka bari So ma dan uwanka alkhairi Rabbana bai hanashi dan kana fatan sharri Md basu ganga Shine, shine, shine S James I no go believe something my eyes don see Ahh big baby show mercy If I want her, you be my babyn My miss with this your body Make allow me Make we colombi If you somebody girl call on me I don't know why some nigga hate on me I don't know whether na hate or jealousy In dai maganar wakane ku kira ni Suma sun sani bana jira ni Mu buga mun barsu da tunani Guy babynka na kulani Ta kasa baka ni kuma tabani A gabana ma ta kiraka dan kazami Ni ba sa'anka bane sai ka jirani Wallahi rawa sukeyi (rawa sukeyi) Suna jin wakata rawa sukeyi (rawa sukeyi) From Naija to Germany (Naija to Germany) Wallahi rawa sukeyi (rawa sukeyi) Ku zo na gaya maku labari Labari Labari Labari
Lyrics powered by www.musixmatch.com
Get up to 2 months free of Apple Music
instagramSharePathic_arrow_out