Lyrics

Bash neh pha Bash neh pha Bash neh pha Ji mana ku tsaya guys Hahaha bullet Zuma on the beat Everyday new style, surutu kullum wai wani bai ji ba (what!) Some people dem dey like me Some people zasu che kai-kai baiyi ba I dey rap my swag da kyau I dey sing o I dey dance da kyau Sai dai ba a iya ma dan adam Kwarai ba a iya ma dan adam A da nayi suka ce mun (bullet) Sunan yaro nan (bullet) A zaune muke basu (bullet) A kwanche muke basu (bullet) A tsugunne muke basu (bullet) Mai yan mata suke so? (bullet) Mai gayu suke so? (bullet) A sa mana mai zafi (bullet) Play am mana dj (bullet) Bash neh pha Magana hanji gwani ya tsate Mai sauraro ya shafe ya tsotsai Dalla dalla ko wace dan tsai Ko ba bullet kau mun iya dutse In ba mu yan kallo su watsa Ga mai Hausa in haukata lotsai Mawaka nawa irinku na matsai? Tambayi Jos kafin nan in rantse Zan fasa rap ka rabani da tsartse Zan ci arewa in kwanta in runtse Baiwa ta chika dolle ta batse bakin bullet mai pasa dutse Jini fari kaman mata su tsotsai Sarkin gobe na yau ya motse Maganganu kuke so zan katsai A kwance ko a tsugunne in datse Bullet kalma gugan kalma dan adam ja bakin ka ga gimtse Mai ma'ana zan bita in latsai Serious song ba ihun banza saka ni baiwa na bi na ratse And kuma Bash da BOC simple dolle kidan ku ta datsai Mama ta ce min je ka gwada ko mi kai dari ka kama ka matse With FKG a gefen dama mun iya ruwa ka bimu ka nitse Tsotsai Matsai Batsai Datse Watse Beat, beat mana dj (bullet) A zaune muke basu (bullet) A kwanche muke basu (bullet) A sirkulai muke basu (bullet) Mai yan mata suke so? (bullet) Mai gayu suke so? (bullet) A sa mana mai zafi (bullet) Play am mana dj (bullet) No one ever saw this coming is a new way Nifa basu mai zafi nake to the fullest Kauna ko ta ina har ban sani who hates Ko nazo nayi late basu che mani is too late Da kun ji sautin tayi dadi to mu ne Daga yan mata sun gan mu sai su tsurai Sorry baby wannan yaron doesn't do days But I can do far with you in a cool place Basu bullet daga farawa har tashi Dan bindigana bai taba rasa harsashi Aiki kawai bani an biya ni albarshi Toh Barde ana ta mini alwashi And my flows and all my songs have gone viral Forget about the weather I'm young adult Think of Mafia messing with the wrong father Choose a life was coming out of gone viral Sako daga BOC da Bash Neh Pha Ga wuta kullum yaumin ko ba NEPA So before this coolest zanyi back to ya maker Tabbatar ka nemi gafara ya yafe ma Haha ya yafe ma Bash Neh Pha Dan bullet mukeyi aradu Ita nayi da na birge Sa'adu In aka ce mune a dandali A nan ne zaka rawan osondu Dan mune da magana tari batun mu yafi ka auna da mudu Yan kallo na sunfita all out All family su tare da dudu Mai sanya ya zuciyan yan mata Samarin arewa da kudu Sabon bullet AK bature Wahala ya kare mun jurai Yanzu da ance Bash Neh Pha Sai shagali harda iyayye a turai Mu ake sha kullum kamar iska mune a rediyan baba na zaure Don suna san wa azin baki na Kamar malam mai hada aure Toh I dey rap, swag da kyau Kamar angwaye da amarai Mun iya mai da kida condem Surutu wai wani baiji ba share (bullet) Toh tutan arewa mun iya hausa da sauran yare Randa nazo garin su ta dauka Dan mama muka yi shi a tare Mudu, aure, ture, zaure, chure, yare, share share Bullet Sunan yaro nan (bullet) A zaune muke basu (bullet) A kwanche muke basu (bullet) A sirkulai muke basu (bullet) Mai yan mata suke so? (bullet) Mai gayu suke so? (bullet) A sa mana mai zafi (bullet) Play am mana dj (bullet) Beat, beat mana dj (bullet) Play am mana dj Beat, beat mana dj (bullet) Bullet (bullet) Bullet (bullet) Bullet (bullet) Zuma on the beat
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out