Listen to How Market (feat. DJ AB) by Lsvee

How Market (feat. DJ AB)

Lsvee

Afro-Beat

4,211 Shazams

Music Video

Lsvee Ft DJ AB – How Market
Watch {trackName} music video by {artistName}

Featured In

Credits

COMPOSITION & LYRICS
Lukman Usman Alhassan
Lukman Usman Alhassan
Songwriter
Haruna Abdullahi
Haruna Abdullahi
Songwriter

Lyrics

Kai-kai-kai-kai-kai (Mama's Boy Studio) DJ-DJ-DJ-DJ AB Lsvee Mama's Boy Wasu naso inyi kudi (haka ne) Wasu basu so in samu (sam-sam) Wasu naso in cigaba (kwarai) Wasu ko basu so su gan mu (suna ruwa) Masu son suga in nafara in makale kuna da aiki (aiki, aiki) Babban aiki Shiyasa nace bara nazo don na tambaye ku How market? How market? How market? How market? (Eh) How market? How market? (Eh) How market? (Mama's Boy) How market? Masu tallan batu na ya kuke how market? Ku gama kuma in taka ku kaman carpet Baku da aiki sai dai kuyi ta gulma Bakin ku yana yoyo kaman basket Indai irin halin nan ne za kuyi ku gaji Ku gama ku dawo gurin mu neman agaji Mune ido, mune kunne Da mu za'a gani kuma da mu za'a ji Ga DJ AB tare da Mama's Boy In dai kuka ganmu dole ne kuga convoy Two of us akan kida daya Omo that beat must to born a smart boy Tunda kun dauki batun mu kuna da talle Babu damuwa ku zo zamu kara maku wani jari In case har idan wannan ya kare (Mama's Boy) Wasu naso inyi kudi (haka ne) Wasu basu so in samu (sam-sam) Wasu naso in cigaba (kwarai) Wasu ko basu son su gan mu (suna ruwa) Masu son suga in nafara in makale kuna da aiki (aiki, aiki) Babban aiki Shiyasa nace bara nazo don na tambaye ku How market? How market? How market? (Eh) How market? How market? (Eh) How market? (Eh) How market? How market? Number 10 a baya na saka new jersey Mu gama da KD mu gangara New Jersey Hide my babe show no mercy Wahala ga wa'yanda basu son Messi Babu mai kamo ni idan na taka ta Nine mai saka makiya su dakata Every day of a year ama better rapper Motherf- want beef to ga ragadada, yeah-yeah-yeah How market? Ga sabon ango na black market Bakwale zai bi daji yasa jacket They feeling the flow cos I'm so perfect (DJ AB yane mai ka hango ne?) Wani kaman Garba ashe bango ne Ko a cikin tukunya ma kanzo ne Dani za'a shana sauran kwanko ne, eh-eh-eh Wasu naso inyi kudi (haka ne) Wasu basu so in samu (sam-sam) Wasu naso in cigaba (kwarai) Wasu ko basu son su gan mu (suna ruwa) Masu son suga in nafara in makale kuna da aiki (aiki, aiki) Babban aiki Shiyasa nace bara nazo don na tambaye ku How market? How market? How market? How market? (Eh) How market? How market? (Eh) How market? How market?
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out