Lyrics

Yeah Mai dawa Eh mana Is Spyzy on the mix Wanda baya sonki baya sona Wanda baya shanki baya sona Wanda baya yinki baya yi na Wanda baya binki baya bina Dole ne in noma gonan ganja Dole ne inci abincin ganja Dole ne in sha shayin ganja Kai waye? Nima ban sanni ba Ina kake? Nima ban ganni ba Kai waye? Nima ban sanni ba Ina kake? Nima ban ganni ba Ni da baba na waye girmi wani (ban sani ba) Ni da mama na waye ya raini wani (ban sani ba) Zan hau gajimare ko babu kwaranga Inyi alwala sanan in kwana ina salla Da gongwani zan hada jirgi inje Qatar Duka wasan da za'a yi insa à dakatar Wanda ya ganni dan Allah ya mai dani gida Ina flying a sama kafafuna suna kasa Wanda baya sonki baya sona Wanda baya shanki baya sona Wanda baya yinki baya yi na Wanda baya binki baya bina Dole ne in noma gonan ganja Dole ne inci abincin ganja Dole ne in sha shayin ganja Kai waye? Nima ban sanni ba Ina kake? Nima ban ganni ba Kai waye? Nima ban sanni ba Ina kake? Nima ban ganni ba Inda ganja me zanyi ne da kaza da kwai? Kuka zanyi wallahi in dai kuka bani kwai Ku bani ganja yafi min miliyan dubu har da kwai Ku bani ita ku daura min harda da lighter a kai Ashe ina da yatsu a kumatuna har da kai Zan kula da matana in ta auri mijinta Ku gani yau don shekaran jiya bazan zo ba Nine sarkin, kuma dokin bazan hau ba Wanda baya sonki baya sona Wanda baya shanki baya sona Wanda baya yinki baya yi na Wanda baya binki baya bina Dole ne in noma gonan ganja Dole ne inci abincin ganja Dole ne in sha shayin ganja Kai waye? Nima ban sanni ba Ina kake? Nima ban ganni ba Kai waye? Nima ban sanni ba Ina kake? Nima ban ganni ba
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out