Lyrics

Baba ban spark din nan Maidawa Eh mana Sani D on the mix Ku bani light zan tada muguwan Chas chas chas Zan kunna muguwan Was was was Zan hura muguwan My head is up and down Ku bani light zan tada muguwan Chas chas chas Zan kunna muguwan Was was was Zan hura muguwan My head is up and down Saina tuna lokacin da bani nan Nida gayuna ai mun wuce England We use to fly high koda babu aeroplane Inna muguwan it takes away the pain Zata sani inyi shuka inda babu rain In rubato sunayenku koda babu pen Machine din tafi gudu ai in babu chain Ji nake kamar Buhari nine president Ku bani light zan tada muguwan Chas chas chas Zan kunna muguwan Was was was Zan hura muguwan My head is up and down Ku bani light zan tada muguwan Chas chas chas Zan kunna muguwan Was was was Zan hura muguwan My head is up and down Zan gina gida mai hawa dubu biyar In sayo Bugatti in dubu biyar biyar Yan mata ai yanzu sunfi sha biyar Amma bana iya gane ko guda biyar Na Shafa cikina naji ban jishi ba Babu kai a jiki na shima ban jishi ba Wayyo Wayyo Nima ban ganni ba Heh toh Nima ban ganni ba Ku bani light zan tada muguwan Chas chas chas Zan kunna muguwan Was was was Zan hura muguwan My head is up and down Ku bani light zan tada muguwan Chas chas chas Zan kunna muguwan Was was was Zan hura muguwan My head is up and down Ku bani light zan tada muguwan Chas chas chas Zan kunna muguwan Was was was Zan hura muguwan My head is up and down
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out