Lyrics
Baba ban spark din nan
Maidawa
Eh mana
Sani D on the mix
Ku bani light zan tada muguwan
Chas chas chas
Zan kunna muguwan
Was was was
Zan hura muguwan
My head is up and down
Ku bani light zan tada muguwan
Chas chas chas
Zan kunna muguwan
Was was was
Zan hura muguwan
My head is up and down
Saina tuna lokacin da bani nan
Nida gayuna ai mun wuce England
We use to fly high koda babu aeroplane
Inna muguwan it takes away the pain
Zata sani inyi shuka inda babu rain
In rubato sunayenku koda babu pen
Machine din tafi gudu ai in babu chain
Ji nake kamar Buhari nine president
Ku bani light zan tada muguwan
Chas chas chas
Zan kunna muguwan
Was was was
Zan hura muguwan
My head is up and down
Ku bani light zan tada muguwan
Chas chas chas
Zan kunna muguwan
Was was was
Zan hura muguwan
My head is up and down
Zan gina gida mai hawa dubu biyar
In sayo Bugatti in dubu biyar biyar
Yan mata ai yanzu sunfi sha biyar
Amma bana iya gane ko guda biyar
Na Shafa cikina naji ban jishi ba
Babu kai a jiki na shima ban jishi ba
Wayyo Wayyo Nima ban ganni ba
Heh toh
Nima ban ganni ba
Ku bani light zan tada muguwan
Chas chas chas
Zan kunna muguwan
Was was was
Zan hura muguwan
My head is up and down
Ku bani light zan tada muguwan
Chas chas chas
Zan kunna muguwan
Was was was
Zan hura muguwan
My head is up and down
Ku bani light zan tada muguwan
Chas chas chas
Zan kunna muguwan
Was was was
Zan hura muguwan
My head is up and down
Lyrics powered by www.musixmatch.com