Lyrics

Dan mazari juya mazari Mazari taka mazari Dan mazari juya mazari Ahhhh haaa Ayye yara nanaye Ayye gamu dandali Mata sai ku rausaya Kun ji, lokacin ku ne Ayye yara nanaye Ayye gamu dandali Mata sai ku rausaya Kun ji, lokacin ku ne Dan maliyo, maliyo Dan maliyo nawa Yaje ina ne? Ya tafi Illori Son shi a raina ya kama ni Kwalliyar sa na burge ni Yasa makulli ya kulle ni Ahhhh haaa Dan mazari juya mazari Mazari taka mazari Dan mazari juya mazari Ahhhh haaa Ayye yara nanaye Ayye gamu dandali Mata sai ku rausaya Kun ji, lokacin ku ne Ayye yara nanaye Ayye gamu dandali Mata sai ku rausaya Kun ji, lokacin ku ne Luba luwayye Yanmata Luba luwayye Luba ta girma Uwar miji na Leka tukunya Leka randa In har zaki leka randa Watarana zaki sha tukwane a gadon baya Salame salam Taki gida tana ta kwalam Tsire, tsire duniya kayan dadi Allah na gani bazan bar tsire ba Ayye yara nanaye Ayye gamu dandali Mata sai ku rausaya Kun ji, lokacin ku ne Ayye yara nanaye Ayye gamu dandali Mata sai ku rausaya Kun ji, lokacin ku ne A dama, a dama A dama fura da nono A kaiwa headmaster Headmaster, headmaster Yasha ya ba malam Malam, malam Yasha ya ba monitor Monitor, monitor Yasha ya ba yan aji Yan aji, yan aji Su sha su wanke kwano Su kaiwa headmaster Ayye yara nanaye Ayye gamu dandali Mata sai ku rausaya Kun ji, lokacin ku ne Ayye yara nanaye Ayye gamu dandali Mata sai ku rausaya Kun ji, lokacin ku ne Gamu dandali Ahh haa Haaa ahh Haaa ahh
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out