Lyrics

Zan bayana maki sirri na zuci Taho fada mini a cikin azanci Kauna da so ne suka bani yanci Haka nima sune asali na Man gyada lallai ne baya kwana Miko hanayen ki Gani nazo Adana soyayya Tunda nima ban yada ta ba In har kin shirya? Zo muje aiki zamu zuba Dama mun saba ni da kai baza a raba mu ba Mai kurin laya zamani ya zarce baitu ba Zance ya kare Malami yau ya koma daba Manya sun haure Yanzu fili ya ratsa haba Nima zan taka tunda kauna ban yada ta ba Soyayya riba O'o bai gano sirrin ta ba Zamu aiki tunda dai baza man maki kwange ba Komai na samu ni muradi na ke zana ba Kafin na kurba naji dadi ba tun yanzu ba Muyi shillo-shillo in na haw ka haw ban sauka ba In kin sauka lama kinga bazan bar yin dariya ba Laiko ta koma mai fushi ai bai san murmushi ba Zance ya kare tunda baza muyi hayaniya ba Mudai mun jurai yan haram baza mu ci gaskiya ba Yaki sha-sha halin ki A gani ina ta zarya Buri na kazam miji ni na zamo amarya Idan gani gaki bana iya waigawa Muyi amarta bartu wakar da abarshi gaya Duk matan garinmu ke daya ce baki karya Sarauta ta zuciya sani na daka Gimare a dole kurna ta dar magarya Lissafi ashe guda ce farkon idaya So ne asalin mu ai rana bata buya Ni na tabbatar idan ba kai zanyi jinya Ju juya ki rausayawa mai kyawun wushirya Da kai zana rayu in babu ka babu ni Haba a kauye shine ke gyara kunya Rashin gasskya take sanya wadansu boya Lizami na so da kaunar ki ya sani hanya Waina na cikin abubun da ake wa tuya Lallai mallakar wuya bai kai har ya kaya Mai zai sa a so da kaunar ka in ja da baya? Buri na cikin rai kawai ki zama amarya ta Nima hakane a gare ni kai wa maza rata A kaiki gida na nace na kwan kwasa kwarya ta Komai zan maka wanda zai saka ka ki yan mata Shi so da hada wuyar sani ki rungumi hausa ta Kai dai jaddadar waka ka kyale ma shirinta Allah tsare mugun nufi da mumunar fata Manzon Allah mafakar mun wa dubu rata
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out