Lyrics

Farin cikin rai na Kinzamo (Beat Amjad record) Ashe so yan da dadi Yana dadi haushi Ni dai ya mini rana a rayuwata Cikin kauyuka da birni Idan na duba So ya sa wandansu kuka Maza da mata Toh ya zanyi rabo da kai so? Bazan iya ba Domin rabbi ya dasa ka a zuciya ta Ki daure ki mini kauna kamar ta umma Ki alkinta sirrika na masoyiyta Kullum dubun mutane Suna tunanin ya za ayi su mulki kauna su sarrafa ta Soyayya tana da dadi Tana da daci Masoyi yana da rana Yana da rana ne A kaunar ki na dake kinga zuciya ke take jira Idan har ina da ke ba abinda zai sa ni na tinzira Rike min alkawari kar ziga ta sanya ki hakkura Kalamai na gaskiya dani dake babu rabuwa A so munzamo daya ki kara damke ni yar uwa Na shaida wa makiya ko ina zani je dake Kin zamto rabin jiki gare ni Ya zana yada ke? Na tantance zahirin takanda ai ta wuce rake Saurare ni sahiba sa alkawar' naki ban sake Dukkan wani ya shirin taba ki toh ya kira ruwa Aure namu in a kai zan maki baine hawa-hawa Abun duk da zuciya taso a bata shi baiyuwa Ina miki gaskiyar kaunar da bata misaltuwa Bacci nai da nazarin in baki toh zanyi zautuwa Jini har da jijiya kaunar ki na kara hawhawa Yawaitar farinciki shi ne yake sa ayo rawa Kira na masoyiya ki kaurace wa ma karkawa Alkarya ta so da kauna raka ni mai so mu zagaya Inaji dake abar so gare ni bakya halin tsiya Koda za a tara matan kasar mu kece sarauniya Kina nan a rayuwata dare, maraice da safiya Ashe zuciya tana san abunda ya so ta hakane Domin naga zahiri kin bani kauna a bayyane Ciwo na cikin barewa aje da Allah ki bata kanwa Soyayya hauwayeniya mai kala-kala ja, baki da tsanwa Wasu ta saka su hawka Wasu sun gan gara gushewa Dokin nata ba gwani da kayi kaudi ka dauki garwa Masoyiya Midget mx
Writer(s): Sani Ahmad Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out