Lyrics

Aisha Aisha ban ruwa na sha Ungo sha zazzakar zumar kauna ce Ban ruwa na sha Rabin rai nawa ke na sa Cikin zuciyata can kasa Son ki yana tafarfasa Zuciya ya rikita Ni rai na da rayuwa Kai ne nayi wa baiwa Da kai zan kare rayuwata har rai yayi fita Ni wata ke tauraruwa ta Majoonun nine Layla ta ko kece Kauna tun kuruciya Kai na saka a zuciya Ko a dare da safe nazarin ka yake ta fita Son ki ya zama garwashi Koko ince makamashi Duk sasssa na zuciyata ya kona ta Rayuwa ta za tayi natsuwa In ya zamo ni a gare ka na zam mata ce Aisha Aisha Nayi dashe na so a rai Kema kin sani sarai Tunda kuruciyar kine san da nakan furta Dana furta ki kayi shiru Amsa sam ta gagaru Har kuka kike ta rurawa dana furta Hubbi na, lokacin bansan kai na ba Shi ya saka ni nake kuka kuruciya ce A da can banda hankali Yanzu ko nayi hankali Zabin badili da fili kai na furta Aisha mai kyau da tozali Mai natsuwa da hankali Sanda kike wa min zanta sanyamin makata Soyayyar Juna ni da ke Don Annabi ne Abban zahra tanan ta zarce
Writer(s): Sadi Sidi Sharifai Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out