Lyrics

Kai tsaya malam Me kake wani bina? Saurara Tallafi kauna ki rike Zo nan ki fake Na rantse sanki nake Ko na makaro Ya makadaici, mawadaci Allah madinbinci ka amince ta yaba Ai ka makaro Ga tsarabata ki amince Na kawo miki lemo, abarba da ayaba Ai ka makaro Ni tarbiya na yaba Ai ka makaro Bani ruwan wanke guba Ko na makaro Ni gayen dana duba Kai ka tafi Bar sona maso wani da kike Tini ka makaro Ni da masoyin danake so Kuma tintini nace masa Ma yayai azama Ni kuma ai ke ba haro Tun kan rana tayi nosa Maza kai aniya Ga shiga gari dau harama Sam-sam ai ke na haro Hutun wata zata yi ma Ke nagano ke na haro Ni wani yabani zuma Kiyi hakuri ke na haro Inda kalaman da kamanta Fadi nai fidiya duka bakakken na fasa Na zubar kwararo Na burina danake yi Aurenki nake so Ki amince na taya Ko na makaro Koda zan yarda da zancen Da kake tai min Sai kai neman kuri'a Dan ka makaro Lalai zan dau aniya Ko na makaro Kai harma ba gajiya Kuri'a zan tashi in nema Kuma ba gajiya Har sai auren mu da juna, an dauro Oh-hh-hh-hh-hh-hh Oh-hh-hh-hh-hh-hh
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out