Listen to Juyin Mulki (feat. Madox TBB) by Mr442

Juyin Mulki (feat. Madox TBB)

Mr442

Afro-Beat

555 Shazams

Lyrics

Madox 442 Emalawawo Konbe Ayii Yin shi ne Yin shi ne Kuzo muchi muchi muchi muchi muchi muchi Muchi muchi muchi muchi muchi muchi muchi Kar ahana mu In da rabon mu Mai charbin malam Hanjin ligiji Dan tamatsitsi Kuzo muchi muchi muchi muchi muchi muchi Muchi muchi muchi muchi muchi muchi muchi Kar ahana mu In da rabon mu Kuzo muchi muchi muchi muchi muchi muchi Muchi muchi muchi muchi muchi muchi muchi Kar ahana mu In da rabon mu Mai charbin malam Hanjin ligiji Dan tamatsitsi Kai Haba Juyin mulki Juyin mulki Ga juyin nulki Ko sun shirya Ko basu shirya ba Juyin mulki Juyin mulki Sai mun kwace Suna na Mubarak Abdulkarim Dan Zaria babban city Yaro dan-dan kusfah Jinin malam Sarautannan mun kwace ta Ku tsaya ku ji Arewanan lissafin mu shine mun zo kuma za mu chanza Sai mun kwace Ko mu rusa ta Sai mun kwace Ko mu rusa ta Gwanda da mu rusa arasa Mu rusa arasa Da asa bakin ciki a kasa Gwanda da mu rusa arasa Mu rusa arasa Kai Kai yaronnan Dan kadunnan nan Idan na kama ka Kuzo muchi muchi muchi muchi muchi muchi Muchi muchi muchi muchi muchi muchi muchi Kar ahana mu In da rabon mu Mai charbin malam Hanjin ligidi Dan tamatsitsi Toh kai Kuzo muchi muchi muchi muchi muchi muchi Muchi muchi muchi muchi muchi muchi muchi Kar ahana mu In da rabon mu Kai toh Kuzo muchi muchi muchi muchi muchi Muchi muchi muchi muchi muchi muchi muchi muchi Kar ahana mu In da rabon mu Mai charbin malam Hanjin ligidi Dan tamatsitsi Dan tamatsitsi Juyin mulki Juyin mulki Ga juyin nulki Ko sun shirya Ko basu shirya ba Juyin mulki Juyin mulki Sai mun kwace Toh kutsaya kuji So muke mu chanja duk abinda suka gina abaya Duk muguntar ko ma minene sai mun russhe shi Sunki su taimaka wanda ke kasa dasu Saboda suna tsoron azo a wucesu Kai ai sai mun wuce Ai duk mun wuce Ance bawani next to be know The last time I checked you are the next to unblow Big louder bro your voice is a low I respect your law Its me and you playing ima stay on my lane The market is big everybody must chop Kai ku tane Ku ware In mun shigo su bace Dj namu ne Kidan namu ne Bakin namu ne Mu ne nan Mu muka zo muka chanchanta Mune mun chanza su Mun zo mu juya masu mulki Juyi mun juya su Kwashewa mun kwashe su Tsinannu 'ya'yan 'yan datti
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out