Listen to KUYI KU GAMA (feat. Mahraz Number 1) by Madox TBB

KUYI KU GAMA (feat. Mahraz Number 1)

Madox TBB

Afro-Beat

1,506 Shazams

Lyrics

Wai ji naka Madox Tall black boy Ehh Ahh Kar ka zageni Kar ka yabe ni In na lalace Ba kai ka lalace ba Kar ka zageni Kar ka yabe ni In na lalace Ba kai ka lalace ba Ba su da wuta basuda Aljanna (basu da wuta basuda aljanna) In dai zagi na baya kari (baya kari) Ba su da wuta basuda Aljanna (basu da wuta basuda aljanna) In dai zagi na baya kari (baya kari) Za kuyi ku gama (za kiyi ku gama) Ba dai zagi bane (ba dai zagi bane) Ba dai gulma bane (ba dau gulma bane) Ba sa ido bane (ba sa ido bane) Za kuyi ku gama (za kiyi ku gama) Ba dai zagi bane (ba dai zagi bane) Ba dai gulma bane (ba dai gulma bane) Ba sa ido bane (ba sa ido bane) Ina gefekana zagina Ni dakai za'a rasa waye ma mai hankalin Wa zai nada rawanin? Wai zai raba al-amarin? Aiki nanake babu taimako, hakane fa suke so fa su tsaida ni Allah ne ke kare ni Babu mai ja dani, jarumi Babu mai kada ni Allah ne ke kare ni Ko mai nayi toh akyale ni Dan cikin ba mai ciyar dani Duniya ni kadai ne nazo Mu kam daban-daban mu ka zo Rike gaskiya, kar kace zaka zo da munafinci Haka Allah ya so Kar ka zageni Kar ka yabe ni In na lalace Ba kai ka lalace ba Kar ka zageni Kar ka yabe ni In na lalace Ba kai ka lalace ba Ba su da wuta basuda Aljanna (basu da wuta basuda aljanna) In dai zagi na baya kari (baya kari) Ba su da wuta basuda Aljanna (basu da wuta basuda aljanna) In dai zagi na baya kari (baya kari) Za kuyi ku gama (za kiyi ku gama) Ba dai zagi bane (ba dai zagi bane) Ba dai gulma bane (ba dau gulma bane) Ba sa ido bane (ba sa ido bane) Za kuyi ku gama (za kiyi ku gama) Ba dai zagi bane (ba dai zagi bane) Ba dai gulma bane (ba dau gulma bane) Ba sa ido bane (ba sa ido bane)
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out