Lyrics

Ad music studio San ta yana damu na, (Rub master) Karshen zance bai wuce fara Mace fara daoguwa kyakkywa Waccha kullum nake nema Mace fara doguwa kyakkywa Ita ce ni zubi na ma Ita ce zan kashe wa kudade na Da abun da nake nema Ita naiwa tanadin rayuwa da dukkan jin dadi na Ita nayiwa tanadin kogi na A private jet dina Ita ce dukkan tunanin kai na Da kalaman baki na Ita ce jina da gani nam da kallo da ido na Shatar hanci na da taunar baki na Ita ce sanyin rai na Ita ce abincin ci na Har ma da ruwan sha na Kwarai dagaske ni shaida ne Kai harda madubi na La-la-la, da glashi na Mai wannan zubin halitar muke nema kaji abokina Ho-ho-ho-ho Ahh Hum-hum-hum Zan so ka samu abokina Ko zuciya zata bar kuna Da ina ganin kana ta damuna Ashe fahimtar ka ne ban ba Kamar banyi ma adalchi ba Bansan ka shiga ukuba ba Sai da ka bayanna fuska ta Naga dagaske kake san ta Kana yawan zancen ta Burin ka daya ka samai ta Kuma kana son auren ta Kuma kama dukka ka bata a mafarkin ka na tantance Ke fara doguwa dawo Aboki yana ta kai kawo A kullum kanshi yana ciwo Kar zuciyar sa ta dau ciwo Ki tausaya masa mana Fara-fara ki bayana masa kanki Fara-fara dan fa akan ki yake rama Fara-fara kyakkyawa Ashrafi mix
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out