Lyrics

Rub master Sanadinki komai ya sauya Allah ne ya hada ni da ke Sanadinki komai ya chanja Wallahi ba a raba ni dake Sanadinkai komai ya sauya Allah ne ya hada ni da ke Sanadinkai komai ya chanja Wallahi ba a raba ni dakai Kuma ya zanyi da rai na? Ko ta ina ka chanja min Gaba daya ka daina kula ni Dan Allah ka ci ka yafe min Mai abun fada baya fada Kema kin sani A baki na akwai magana Amman na barta tuntuni Kiso in soki kamar rai na Amman naki san ki baby na Turarren ki naso ya hau kai na Dan Allah matsa ki saurara Ka fada mini aibu na Da ke zuga ka kake ki na Kardda ki tunzura harshe na Halayyar ki batai mini ba Naji dan Allah ka saurara Idan ka barni akwai kura Nayi ma halin yara Amman a yau zan gya gyaara Na dade ina yin kara Haka kema na sha kyara Komai kin kasa dainawa Dabi'un ki kin kasa chanjawa Juya bayan ki Kalle waccha nakeso Waiga bayan ki Gata nan tana zuwa Nai nisa tafiyar da nake ciki bana waiwaye Kai kasan zuciyar da take jiki duk ka mamaye In ka wuce babu waccha zata wucewa In ka tsaya babu waccha zata tsayawa Komai za ayi kai ka sani ban chanjawa Komai za a ce ni san ka ne ban dainawa Sanki nai jibari zalla Sai in kara kankara zalla In ta yin zikiri Allah zai kawai damuwa Ke ce sanadin kauna Na gode Marzaki sam bakya tsari na Wayyo Allah Ab music studio
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out