Lyrics

Akwai lamarin da ke ta chager mini ruhi Da na kallai ki sai na kara shiga fana'e Nima akwai lamarin dake ta charger mini ruhi Da na kallai ka sai na kara shiga fana'e Ku tayi ni da murna nai dace Wacce naso ta kamar na susuce Ta bani santa garai ni nasara ce Allah ya ba ni ke Baza ni shalleke Cikin su ni daban Wanda ya samo kamar ki ya dara kowa Abadan da'iman da son ka ni zana margaya Ka ratsa chan cikin jinin jiki har da zuciya Ina farinciki in ka kira ni da masoyiya Ce habibiya rai da zuciya Mallakin ka ce Ni gona za a maida ni gawa Zo mu zauna kamar mu saba ne Mai cin amana wani ko mugu ne Mai ginin sanda fadin wanzam ne Hannu ki rike Banso ki sake Tudu muhaye Tudun nasara mu iske rabo Ka bi da hankali cikin su ma kaifa kai daban Gwara mu wataya a birnin so, son ka sai ka ban In barka la la Sai mutuwa tayi ajalin Kai daya ne a rai Zan rayu ni da kai Ka chika chokalin cin nasara naka-naka ne kauna Kaunar ki badini yau ma an ganshi zahiri Nima kimini so tamkar mama da jinjiri Matso, matso kiji Ga wani sako da shi ili Ba ya kudiri ga albishiri Da ke zana yo aure, aure sunnar ma'aiki Nidai ka biyani tunda ka cika al kawari Saura dan kadan dani da kai ai ay yiri yiri Rana an saka mana makiya kun ga zahiri Haushi ya kashe ku Kun wahalar da kanku Kunyi kashin wuya Kun kasa bacci gashi munata farinciki Oh-oh-oh-oh Akwai lamarin dake ta chaja mini ruhi Da na kallai ki sai na kara shiga fana'e Nima da akwai lamarin da ke ta charger mini ruhi Da na kallai ka sai na kara shiga fana'e It's prince on the mix
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out