Lyrics

Ni ke nake kauna (it's prince) Dan gayu kai nake kauna Prince production, (Prince production) Saboda ke soyayya na kamu In babu ke gefe sai na damu A kanki ance na chi kwakwalwa Wadansu sun ce nazama gawa Irinki babu yawa nan duniya Kyau a fuska, kyawun zuciya Zo ki kaman hanu, zani fadi ki sa min kugiya San ki yai min karfi, toh kar ki barshi ya illita lafiya Ke nakeso ni Yan mata ke nake kauna, yan mata Ke nakeso ni Yan mata ke nake kauna, yan mata Ke nakeso ni Ke nake kauna, yan mata Ke nakeso ni Yan mata ke nake kauna, yan mata Duniya ta idan da kai tafiyi min dadin zama Rai da zuciya ka mallake Ka sa ka ni a magarkama Takama ta inada kai Kaga sai nata fankama Ko ina zaka je da ni Kar ka barni a guri daya Dan kai nike so ni, dan gayu Kai nake kauna, dan gayu Kai nake so ni dan gayu Kai nake kauna dan gayu Kai nake so ni Kai nake kauna dan gayu Kai nake so ni dan gayu Kai nake kauna dan gayu Gaskiyar zance kyawun ki ne ke ruda ni Ko ina kwance ko zaune ke nake ta gani Har ina mance da kaina in gaki nan gani Sanki ya kangarar da ni yanzu na koyi dagiya Gode jallah ma kakinka Kyau na hali ya baka Zunzurutun baiwar ka Ga natsuwa a kalaman ka Ke nakeso ni Ke nake kauna Ke nakeso ni Yan mata ke nake kauna Kai nake so ni Kai nake kauna Kai nake so ni dan gayu Kai nake kauna
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out