Lyrics

Ahmad Delta nai wakar haka lissafin bana na gano A lissafin bana (Asim on the beat) Eh labarin bana ya sauya Lissafin tuni ya juya Muma gamu a kan hanya Rana gatan mai shanya Mai tafiya sai ya shirya Bana lissafin haka mun gano Labarin bana Eh anyi ruwa ranar shuka Ina da iri kuyi min barka Ayye na gamsu zare shike saka Alkalami cinikin warka Da sun ji kidana sun taka duka Tauraron bana ya dallo Eh boka dangin tsafi Randa cinikin kofi Yashi dangin rafi Rike naka gudun yarfi Ga rana mudun aiki Tafiyar sama wannan sai maiki Raggo bai sa rigar saki Mazaje na filin yaki (lissafin haka na gano) Wasu wai basa sona, to Allah na sona Babana na sona Mamana na sona Dangina na sona Abokai na wasu na sona Masoya na bina Delta na gode Allah Yai mun baiwa tari jimla Ayye dani da masoya mun kulla Lissafin bana Labarin bana A lissafin bana Labarin bana A lissafin bana Labarin bana
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out