Listen to A Yunus Risala by A Yunus

A Yunus Risala

A Yunus

Afro-Beat

884 Shazams

Lyrics

(Musax) Ahh Risala Ahh zamu kai sako (Musax Beats) Risala zana kai sako Bara dole sai da dan koko Sanyi taho rufan bargo Karfin so ya wuce shago Ki yarda dani Na yarda da kai Aminta dani Na aminta da kai Ki rayu dani Zana rayu da kai Kusan ta dani Na kusan ta dakai Risala Zafi garin yake min tunda bake cikin sa yar baba Dadi kawai nake ji tunda na gane bazan asara ba Zan baki duk kulawa kiyo kiba sam ba zaki rame ba Zan kai ka sansanin girma In saka a hannun dama Domin kana da alfarma Ban so ka sha wuyar nema Komai kake bukata kawai fada mini bazan ki maka ba Kauna nake muradi kiban kulawa na daina kokawa Risala Risala Risala Kauna dare da rana nake ta yi miki masoyiya ta Kimin riko da zai sa inji dadi a rayuwa ta Waigo kawai ka juyo zaka ka ganni babu rata In har ka bani dama zan yi ma son da ba mugunta Zan fidda ke a taro Nima zan fidda kai a taro In har nazo gare ki Zan dinga sa ki shauki In dan rike hannun ki Tun da ni zan biya sadaki Nina gano alama Kura ta hangi nama Zan baka duka dama Ammah bani son zalama Baby ki kalli baby Ga baby zata kalli babyn ta Baby ki zo ga baby Ga baby zata zo ga babyn ta Baby ki bani hubbi Uhibbuka baby ya habibi na Ahh Risala Ahh zamu kai sako (Mix) (Musax Mix)
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out