Lyrics

S piano on the beat Soyayya bauta Masoyi bawa Allah bar mana kauna Kuma har mu cike alkawari Eh soyayya bauta Masoyi bawa Allah bar mana kauna Kuma har mu cike alkawari Tun ina yaro nake kaunar soyayya Kullum hidima nake mata Don in cireta a kunya Ni burina karda ta Gani a sahu a hanya Idan ta fada ko Bana so bana jayaya Sai nace mata to A zan takura dole na shirya Sai nayi abunda Take so duk dan wai na Cika mata alkawari Musax mix
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out