Lyrics

Ah So nane fa (On The beat) Da kauna nafito da kauna zana koma Da kauna nafito da kauna zana koma Da kauna nafito da kauna zana koma Da kauna nafito da kauna zana koma So shine asalin mu Mata har mazan mu, tilas ne mu bashi girma Idan har zaka jani so, in zaka kaini ban san inda zani bama A kauna banda wai zance inda kaine so zana sallama ma Ni kece na baiwa kauna, jinin jikina kisa ni kogin zuma Ni mai sona zo taho kasha madarar kauna Kota ina zana bika in muka tattauna So shine ankace kawai mahadin kauna Babban buri ace kazamto ango na Zuciya sunan kane kawai na zazzana Inna same ka duniya mai zan nema? In aka tara aka debe karshe na lissafi Mu shige daki garin nan an fara yayyafi Soyayyah muje muyi nadau masarrafi Shi yaro yakan karbi ruwan kududdufi Mai hada baiti, buga sauti a cikin su wa yafi? Inda amana mawaki bai kin kidan duma Ina sonki Nima ina son ka habibi Kin ci sunan ki Gare ni ka zama madubi Yanzu so yasa a kan ki na zama sadauki Sani nayi shauki daka wuce za kaga nabi Dana gan ki sai inji na hau yin dauki Shimfidar fuska ai ta wucewa tabarma Da kauna nafito da kauna zana koma Da kauna nafito da kauna zana koma Da kauna nafito da kauna zana koma Da kauna nafito da kauna zana koma
Writer(s): Sani Ahmad Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out