Lyrics

So na ne fah On the beat Sai da amana Kauna taka daurewa Babu amana Ai anyi barin zance Sai da amana Kauna taka daurewa Babu amana Ai anyi barin zance Alkawari na bana taba karyawa Ita kauna bata taba sauyawa Kece dai bana taba canzawa Mai baza sirri har yayi barin zance Ita karya bata taba haife da Da zare na na murza in yanka ta Da manomi za ayi maganar huda So da amana, sirrin mu mu alkince Zama da massoyi a duniyar ga akwai armashi Sanki nake zuciya ta karda ki sa garwashi Zan zama mai lallaba ki in har kin kai fushi Bana guje maki gaskiya na dau alwashi Zana tsare martabar ka in fita komai dare In dai akan sanka so ake ayi min yar kwarai An harbo na rikishe machine sai na tare In har kaga bamu tare Toh lallai na mace Na dau alkawar Alkawari ayyuka na ne magana ta dawo Shi raggo in ya rantse naga sai an kawo Musani mai koyar wa musani ya koyo Hakanan dai sun jefa kasa sai ta dawo Magana daya ce na sanya ki ciki ruhi na Gaskiya jari kai nai wa guzuri hubbi na Ita soyayya ai tazama mafarin kauna Nasara sa'a nima tuntuni na tantance Mixed kobincus Sai da amana Kauna taka daurewa Babu amana Ai anyi barin zance Sai da amana Kauna taka dorewa Babu amana Ai anyi barin zance
Writer(s): Sani Ahmad Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out