Lyrics

Da ransu za ayi komai Gyadar mu zata zubo mai Da lokaci yai nisa Jifan su kas zai dawo tabbas Da ransu za ayi komai Gyadar mu zata zubo mai Da lokaci yai nisa Jifan su kas zai dawo tabbas Sanda jinjiri ya girma Zuciyarsa ta san nema Jarumi a filin fama Karensa ne zai kamo Dan hukuma sai rarrashi Karnika suna yin haushi Mu ko zamu dau lumfashi Sufa kafar su da zomo Da ransu za ayi komai Gyadar mu zata zubo mai Wagga zamani yai tsauri Bani shan fura mai kauri Ni kututturen tsandauri Wa zai dake ni ya komo tabbas? Da ransu za ayi komai Gyadar mu zata zubo mai Da lokaci yai nisa Jifan su kas zai dawo Ga buhun kasa mai nauyi Na wahala da 'ya'yan bayi Wanda keda ciwon sanyi Ya bada sautin romo Tabbas Da ransu za ayi komai Zaifi kuyi neman tsira Karku shantake yin hira Barwa baki taunar taura Maza ku sauke gammo Okayy Kasheepun kida
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out