Music Video

Sani Ahmad =Bakida Tamka ( official Music Audio) 2022
Watch {trackName} music video by {artistName}

Featured In

Credits

COMPOSITION & LYRICS
SANI AHMAD
SANI AHMAD
Songwriter

Lyrics

S piano on the beat Bakida tamka lallai kin iya soyayya Kin shiga rai na zuciya na saka hoton ki Bakada lamka lallai ka iya soyayya Ka shiga rai na zuciya na saka hoton ka Ah lallai ka iya soyayya Bani da zancen wanda ya wuce na so naki Zuciya ta kullum na dada baigen ki A fagen so nidai bani da tamkar ki Kanki komai in nayi karkiyi mamaki Naji bayanai Allah sa muga alkhari Da amana soyayya taka tasiri Watan watarana nasan zana cike buri Kazama ango ni koh in zama mai daki Yaushe zan zama mai dakin ka? Na ji bayane na saurari kalamai Zan rike kauna dan so ba a iya mai Tunda rabo ya so kin bani mukamai Ko a ina ne sai na ambati sunan ki Rufa asarin so zanai ban maka karya ba Wanda ya nuna ma so kai masa akwai riba Baka da tamka rai na Kar kai wata tababa In aka ce man in rabu da kai akwai aiki Zan maka soyayya Nima zan miki soyayya Mixed kobincus Baki da tamka lallai kin iya soyayya Ka shiga rai na zuciya na saka hoton ka
Writer(s): Sani Ahmad Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out