Lyrics

Kida Okay Kashefun kida Soyayya kwai ta da dadi Bankwana da masoyi kuna Da so zai min uzuri Dazai saka taji kaina To amma tai min roko na sakaina Ina kaunarta Itama tana kaunata tace Ina begenta Itama tana begena tace Dukan chanchanta ta bani Wai kana ta mace Ashe soyayya Nasa mutum kai ne yayai hazo Ya dinga bayyani Musamman idan so yayai dandazo Daka tina mai sanka Sai ka ganeshi yanai ma gizo Kina kallon na ina sanki Ne ba tun yanzu ba Ashe in kin buya Cewa kike, "Baki gane ni bah" Nasan ni dai ina sonki Ko baki amsa ni bah Hayya Bani babu zama da masoyi Mai sa nayi kuka Sanan ba rabuwa da masoyi Mai share mini kuka Ni a zato na in na soki Son gaskiya banyo zari ba Don ko shi son Ban dauka zai tsinka mini tufka ba Nifa sanki nake Ba cewa nayi nazo muyi gaba ba Toh dan allah in naso ki meye laifina Na taso nazo miki Duk wani farinciki ko walwala Na bar miki Tilas ne in shaida miki Ko za'a jingine ni a tsire Ban daina farmaki Ko za'a tsangome ni Bayan gari a kai ni A kini ko a soni A kar ni ko a bar ni Ke kin fa tsokanano ni Hakurinki karki bani Ni na nuna miki so Amma ke kuma Baki min kara ba Ja'irar yariya Ke nai nake wa soyayya Da niyya fara layya Ni na baki kin sauya Ba waina bane Amma naga kina ta jujuya ni Ai ba so bane Shi ne son yake Samu yawan sabani Mai hakuri a so Da kenan Mai hakuri a so dawo Toh wallahi bazan dawo ba Mai hakuri a so Kai na sha wuya Mai hakuri a so dawo Mai hakuri a so Da kenan Mai hakuri a so dawo Toh wallahi bazan dawo ba Mai hakuri a so Kai na sha wuya Mai hakuri a so dawo Ni nace bazan dawo ba Mai hakuri a so Ai hakuri bai zama hauka ba Mai hakuri a so dawo Kuma soyayya ba yaki ne ba Mai hakuri a so Ta dauka bansan kaina ba Mai hakuri a so dawo Bata san zan iya hada kayana ba Bankwana Bankwana Bankwana Bankwana Soyayya kwai ta da dadi Bankwana da masoyi kuna Da so zai min uzuri Dazai saka taji kaina Midget mix Kasherfun kida Beat amjad record
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out