Lyrics

Inama inama Ace gobe ka turo A ďaura mana aure Da karfe tara daidai, Kinzama ni nazama ke Allah ya haďamu Karyar mahassada BABY na su raba mu Kazama ni nazama ke Allah ya haďamu Karyar magulmata habibina su rabamu Zomi rawar bakara Ki rike kara ki aje gefe Kinzama ni nazama ke baiwar Allah Kin shiga zuciya kin samin kauna zalla Idai dake Allah, ni banyin kwalla To ki taho muyi wasa wasan ýar balbela Balbela Balbela (Jalingo) Ina zakikije (Jalingo) Gidan audu rimi (Jalingo) Cikin hadarii (Jalingo) To Allah jiqan maza maza nace habibi Allah jiqan maza sun faďi ragas Habibi idan baka dawa zanyi rayuwa Habibi dakai na yarda inyo shakuwa Habibi kai kaďai kake tausai nawa Iya wuya nasan dai baka gujewa Kai kaďai kake kishi na nagama gamsuwa Ina sonka kana sona babu mai rabamu Hayya Hayya Hahaaaaa Habibi Habibi Habibi Hiiiiiiii Ai kaunar ce tasani jiri da rangaji BABY na Zoki riƙeni kar nafadi Nidai BABY keke nake so Yayin keke ya wuce ki da aure A.a, ni - jirgi nake so (To) Yayin jirgin ma, ya wuce ki da aure A.a, To - ni BABY mashin nake so Yayin mashin ďin ma ya wuce ki da aure Nace maka to ni BABY mota nake so (Ashsha) Yayin mota, ya wuce ki da aure Shikenan BABY (AIWA) Allura yanzu nake so kaji dan Allah (To ai shikenan) jeki gidan malam na gajere Ya, iya allura talatin Wacce bature ma bai iyaba Dish kankana Dish kankana Dish kankana BABY Dish kankana Dish kankana Masoyiya BABY na ba zasu iyaba (ina) Dan dole su barmu (sai, ta Allah tayi) Ayya ayai... Kinzama ni nazama Allah ya haďamu Karyar mahassada BABY na su rabamu
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out