Lyrics

Dj sauti on the beat Shela masu kauna fitilar duniya Toh akwai magana gun abin biya Da na rasaki da nayi hajijiya Da warware nake gabarka na tsaya Tunda ga falke saura tafiya Magani nasani barwa tambaya Kai-kai-kai kinga na shirya Bani biyar mai kamar goma Sirbado mai bidar duma Sindaji mindai midai dima Da fillanci miyetti miyarkama Kada mu jike ni da kai mu dau himma Allah ne ya baki ilhama Karkara birni ka rufe kowa Rike hannuna Haa masoyina Kina raina, zan baka gurin kwana Ke a mafarkina zo sa fatara Sirfajo, nama na iya Bar ma magiya Adai 'yan nakiya Diya 'yar tarbiya Wasa yayi wasa Muje filin gasa Asasai na jasa Tuwo sai dai kwasa Rubuta in biya Dadi sirrin kaya Ahh matso nan baby na Mu zazzaga ko ina Kalamai na jingina Gareka na risina Nagodewa Rabbana Zan so my gana Haba zo nan ki zauna Kauna dakuna Tamkar fa nama Zan kara kowa Ke ki daura sanwa Maiko da yunwa Sai na kara kuwwa Kauna tana sa zuciya na daka Da zaki bar ni in sake zuciya tayi waraka Alkawarinka zan rike zuciya tayi waraka Tuni ni dake nace mun aura zaunuka Yau ma kace nace mun hada taruka Masu an mu wargaje su saji harrika Tafiyarmu ta tafi Ni na rada maka Turmin tsakat gida mai juriyar daka Kama ta ni da taka kamar dai Abar so na ki taka dai-dai Kumallo zamuyishi gabadai Zaki gaskiya dandana kun ji zuma Haa-haa Haa-haa
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out