Lyrics

Auta Waziri kuke ji malam Kidan amarya (amarya) kidan amarya (amarya) Ga kidan amarya kidan amarya (amarya) Kai haba ina amarsu? Nazo in maki tambarina In maki tambarina Gaku gaban iduna Ina angon amarya? Kazo kaji dan kidi na Amarsu sata dama, karda kasata hauni A yanzu nei ta girma, mace tana da rauni Duk wanda bashi son zamanku bazai nasara nan ba Da sunan ubangiji na soma mai bani dama Wanda shi ya bani iko a yau na girma Nai tambari na auren da ba nadama Makiyan amarya kyallesu su ringa suma Bazasu hana abunda jalla ilahu ya so ba Kawai amarya rike shi da ba na wasa ba Ki masa gata Ki masa komai Kidan amarya (amarya) kidan amarya (ga amarya nan) Ga kidan amarya (amarya) kidan amarya Kaso masoyi da dadi Makiyi baida rana Kai duniyar nada fadi A ina munka kwana Biki gidan arziki Ah mata kirjin biki Anata rausaya mata (ana kidan amarya) Anata girgiza mata (ana kidan amarya) Kai anata rankwada mata (ana kidan amarya) Kai ana biki na yar gata (ana kidan amarya) Biki yayi biki gidan akwai mata (ana kidan amarya) Ana caba ado ana shigar gata (ana kidan amarya) Anata mado ana shigar gada (ana kidan amarya) Ana zuba zinare ga azurfa (ana kidan amarya) Amarya dawisu ce na duba (ana kidan amarya) Kai amarya dawisu ce na kalla (ana kidan amarya) Toh amarya yau gaki ga mijinki (ana kidan amarya) A gu nei a yanzu ba irinki (ana kidan amarya) Mata ku rausaya kidace Kidan amarya, kidan amarya (hmmmm) Ga kidan amarya (malam) kidan amarya Ango kana ina an baka abunda kaso Wasu sun sota taki, wallahi kai take so Natsu kuka da ita naka nei hakan muke so Ah kasa ta dan ji dadi Taji duniyar da fadi Agareka tai zumudi Asalin zuma da gardi Ka kula da tarbiyarta, ilimi akwai amarya Kula da addininta ka haneta tayi karya Kai abun farin cikin ma ga amarya kwai wushirya Ga bincika a mata kamar ta kwai wuya ma Kidan amarya, kidan amarya Ga kidan amarya, kidan amarya Toh komai da lokacinsa toh lokacinku ne yayi Koda gari da zafi, ku yanayinku sanyi Amarsu lokaci ne gwagwarmayar ga anyi Toh gashi yau biki ne ake na masu girma Kawai amarya taso, kawai ki bada dama Kawai amarya taka, yau fah ba kadan ba Kawai amarya juya, amarya, amarya Amarya ah kidan amarya Alix mix
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out