Lyrics

Auren mu dake, za'adaura watarana Dangin mu suzo, taya murna har gida na Auren mu dakai, za'adaura watarana Dangin mu suzo, taya murna har gida na (Deen Nass a kida) Ina tare dake, sai naji ni kamar wani sarki Rike hannaye, nawa ki jani mukai ga mataki Zuci ta gamsu, ke daya ce tayi wa masauki Mu rayu tare, mu ci ribar so mu cika mafarki Kece alkibla ta So zan alkinta Ke daya zan ririta Kin zama hujja ta Kai ne alkibla ta Kai zan alkinta Kai daya zan ririta Kai ne hujja ta Kece alkibla ta So zan alkinta Ke daya zan ririta Kin zama hujja ta Kece alkibla ta (So zan alkinta) Ke daya zan ririta Kin zama hujja ta Makiyan mu ku kyale mu Tunda Allah ya hada mu Ko kun so kuji kan mu Burin ku bazai cika ba Ni da son shi nake rayuwa Jini namu yayi haduwa Auren mu nake kaguwa Sa'in yazo ayi ba makawa Makiyan mu ku kyale mu Tunda Allah ya hada mu Ko kun so kuji kan mu Burin ku bazai cika ba Ni da son ta nake rayuwa Jini namu yayi haduwa Auren mu nake kaguwa Sa'in yazo ayi ba makawa Kai ne alkibla ta Kai zan alkinta Kai daya zan ririta Kai ne hujja ta Kece alkibla ta So zan alkinta (alkinta) Ke daya zan ririta (ririta) Kin zama hujja ta Kece alkibla ta (alkibla ta) So zan alkinta (zan alkinta) Ke daya zan ririta (zan ririta) Kin zama hujja ta Kece alkibla ta So zan alkinta Ke daya zan ririta Kin zama hujja ta Kece alkibla ta So zan alkinta Ke daya zan ririta Kin zama hujja ta Kece alkibla ta So zan alkinta Ke daya zan ririta Kin zama hujja ta (Dee Nass on the mix)
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out