Lyrics

Please wait while your transaction is processing Oh my God Is finest on the beat baby Shiru ne Let's go Fresh malo ce Tana da kyau Tana da sexy eyes Ga ta da sexy voice She's so fresh Muna ta making noise Yarinyan so fine Batun kudi kuma batada imani Every time muna tare kullum magana daya take man wai In bata ATM In bata, in bata ATM card In bata ATM In bata, in bata ATM pin In bata ATM In bata, in bata ATM card In bata ATM In bata, in bata ATM pin Please wait why transaction Please why is processing Please wait why transaction Please why is processing Yarinyan tana ban wuya Ta maida ni kamar babanta Batun flexing da feeling duka tana dashi in dai akwai mota Bata harka da low life Sai mai kudi high life Irinsu Mairo ce babu kunya, batun kudi kuma batada iman Scan your pocket a hankali She like money too well, bi a hankali Kudi su kare ta barka, sannan ta nuna maka bata sanka Fresh malo ce Tana da kyau Tana da sexy eyes Ga ta da sexy voice She's so fresh Muna ta making noise Yarinyan so fine Batun kudi kuma batada Imani Every time muna tare kullum magana daya take man wai In bata ATM In bata, in bata ATM card In bata ATM In bata, in bata ATM pin In bata ATM In bata, in bata ATM card In bata ATM In bata, in bata ATM pin Tana so in bata ATM card Wai kuma in bata pin She wants to go outing She and her friends sannan suke shopping Tana da zafin rai kaman fire Kashe kudi is her desire Guys na ta bala'i akanta everyday no retire 24-7 ina kashe mata kudi kaman hauka All I really wanna do is make her mind kaman hauka She do me this and she do me that amma raina sam baya baci She's my motivation malam dole ne rai na ya baci Fresh malo ce Tana da kyau Tana da sexy eyes Ga ta da sexy voice She's so fresh Muna ta making noise Yarinyan so fine Batun kudi kuma batada Imani Every time muna tare kullum magana daya take man wai In bata ATM In bata, in bata ATM card In bata ATM In bata, in bata ATM pin In bata ATM In bata, in bata ATM card In bata ATM In bata, in bata ATM pin Fresh malo ce Tana da kyau Tana da sexy eyes Ga ta da sexy voice She's so fresh Muna ta making noise Yarinyan so fine Batun kudi kuma batada Imani Every time muna tare, kullum magana daya take man wai In bata ATM In bata, in bata ATM card In bata ATM In bata, in bata ATM pin In bata ATM In bata, in bata ATM card In bata ATM In bata, in bata ATM pin Please wait why transaction Please why is processing Please wait why transaction Please why is processing Oh my God Is finest on the beat baby
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out