Credits
COMPOSITION & LYRICS
Ahmad bujawa
Songwriter
Lyrics
Please wait while your transaction is processing
Oh my God
Is finest on the beat baby
Shiru ne
Let's go
Fresh malo ce
Tana da kyau
Tana da sexy eyes
Ga ta da sexy voice
She's so fresh
Muna ta making noise
Yarinyan so fine
Batun kudi kuma batada imani
Every time muna tare kullum magana daya take man wai
In bata ATM
In bata, in bata ATM card
In bata ATM
In bata, in bata ATM pin
In bata ATM
In bata, in bata ATM card
In bata ATM
In bata, in bata ATM pin
Please wait why transaction
Please why is processing
Please wait why transaction
Please why is processing
Yarinyan tana ban wuya
Ta maida ni kamar babanta
Batun flexing da feeling duka tana dashi in dai akwai mota
Bata harka da low life
Sai mai kudi high life
Irinsu Mairo ce babu kunya, batun kudi kuma batada iman
Scan your pocket a hankali
She like money too well, bi a hankali
Kudi su kare ta barka, sannan ta nuna maka bata sanka
Fresh malo ce
Tana da kyau
Tana da sexy eyes
Ga ta da sexy voice
She's so fresh
Muna ta making noise
Yarinyan so fine
Batun kudi kuma batada Imani
Every time muna tare kullum magana daya take man wai
In bata ATM
In bata, in bata ATM card
In bata ATM
In bata, in bata ATM pin
In bata ATM
In bata, in bata ATM card
In bata ATM
In bata, in bata ATM pin
Tana so in bata ATM card
Wai kuma in bata pin
She wants to go outing
She and her friends sannan suke shopping
Tana da zafin rai kaman fire
Kashe kudi is her desire
Guys na ta bala'i akanta everyday no retire
24-7 ina kashe mata kudi kaman hauka
All I really wanna do is make her mind kaman hauka
She do me this and she do me that amma raina sam baya baci
She's my motivation malam dole ne rai na ya baci
Fresh malo ce
Tana da kyau
Tana da sexy eyes
Ga ta da sexy voice
She's so fresh
Muna ta making noise
Yarinyan so fine
Batun kudi kuma batada Imani
Every time muna tare kullum magana daya take man wai
In bata ATM
In bata, in bata ATM card
In bata ATM
In bata, in bata ATM pin
In bata ATM
In bata, in bata ATM card
In bata ATM
In bata, in bata ATM pin
Fresh malo ce
Tana da kyau
Tana da sexy eyes
Ga ta da sexy voice
She's so fresh
Muna ta making noise
Yarinyan so fine
Batun kudi kuma batada Imani
Every time muna tare, kullum magana daya take man wai
In bata ATM
In bata, in bata ATM card
In bata ATM
In bata, in bata ATM pin
In bata ATM
In bata, in bata ATM card
In bata ATM
In bata, in bata ATM pin
Please wait why transaction
Please why is processing
Please wait why transaction
Please why is processing
Oh my God
Is finest on the beat baby
Lyrics powered by www.musixmatch.com