Featured In

Credits

COMPOSITION & LYRICS
Hafsat Shehu Ahmed
Hafsat Shehu Ahmed
Songwriter

Lyrics

Binerh (Malam6ix) Ilimi gishirin zaman duniya Kudi sukarin zaman duniya Wanda ya so shike zama lafiya Kudin dana tara sune nake kaikaya Mugun nufi baya kashe dan barewa Ni ban kula kowa, haka nake sha'ani na Mugun nufi baya kashe dan barewa Burin zuciyata, in ci kudi na abu na Bana rainawa in Rabbi yaban zan godewa Shike kwacewa duk san da yaso yayi badawa Duk mai nema na da masifa can zai yankawa Bana tankawa, wawa magana bai taunawa Masu bidar da su ganni a kasa gwara su kaucewa Allah ya budan kofofi basa kullewa Ilimi gishirin zaman duniya Kudi sukarin zaman duniya Wanda ya so shike zama lafiya Kudin dana tara sune nake kaikaya Mugun nufi baya kashe dan barewa Ni ban kula kowa, haka nake sha'ani na Mugun nufi baya kashe dan barewa Burin zuciyata, in ci kudi na abu na (Malam6ix)
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out