Music Video

LALINBO
Watch {trackName} music video by {artistName}

Featured In

Credits

COMPOSITION & LYRICS
Hafsat Shehu Ahmed
Hafsat Shehu Ahmed
Songwriter

Lyrics

Binerh Lalinbo, ayyare nanaye musha rawa Yanmata, da samarin dandali muyo rawa Lalinbo, ayyare nanaye musha rawa Yanmata, da samarin dandali muyo rawa Turmi sha daka turmi, turmi lallausa Ga yaro kyakkyawa (turmi lallausa) Taho muyi zance (turmi lallausa) Soyayya na da dadi (turmi lallausa) Rangade galle, rangada galle Samarin duniya, ya-ya-ya Rangade galle, rangada galle Samarin duniya, ya-ya-ya Ina karama ta kace dani mai majina Na girma, na girma yarinya zo muyi zance Haba dan yaro majina bataiyi magana ba Lalinbo, ayyare nanaye musha rawa Yanmata, da samarin dandali muyo rawa Rana, rana Ranar aure Ta samu rabon ta Sai kin zaba Kuma sai kin dirje Sai kinyi made Karda ki dauko mai cinye miki nama a miya Lori, lori Loriya, lori, lori amara Lori, lori Loriya, lori, lori amara Nayo wanka Na saka leshi (amara) Ga jan baki Ta hadu tayi kyau amara Lori-lori Loriya, lori-lori amara Lalinbo, ayyare nanaye musha rawa Yanmata, da samarin dandali muyo rawa Lalinbo, ayyare nanaye musha ruwa Yanmata, da samarin dandali muyo rawa Nice ta farko Nice ta baya Nice dankalin turawa Kece ta farko Kece ta baya Kece dankalin turawa In naga dama, in naga dama In naga dama a gadon bona zan kwana in ji dadi In naga dama a gadon bona zan kwana in ji dadi
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out