Listen to On a Monday (feat. Dr. Kozzo) by B.O.C Madaki

On a Monday (feat. Dr. Kozzo)

B.O.C Madaki

Alternative Rap

348 Shazams

Lyrics

(Concept) Okay, Mmmm (Music Doc) Say we outstanding from the inside (Inside) Na we dey bring new rhythm to this side (this side) It's left for you to decide (Decide) Music doctor sun san ni da king size (King size) Haka ne? ko ba haka ba? Wai kana ta haushi ban baka ba Inka mi ni haka ai za ka samu naka ma Wai ku na ta ganni haka ne ko ba haka ba? ya Su na so su diba ruwa a rafi na Da ni da sarafina Bukola ne saraki na In bai shafe ni ba, ba na sa baki na Ga ni, ga ni, ta ce Kozzo Kar ka taba ni (Kar ka taba) I'm in the Lord's army but she got a fine wine (whine) like palmi Ga ni, ga ni, ta ce OC kar ka taba ni I'm in the Lord's army, but she got a fine wine (whine) like Palmi ya! Wane yake zuwa party on a Monday? Wane yake zuwa party on a Monday? Wane yake zuwa club on a Monday? Wane yake zuwa party on a Monday? Mine muke zuwa party on a monday! Mune muke zuwa Party on a monday! Mune muke zuwa club on a Monday! Mune muke zuwa party on a Monday! Yarinya gashin ta baki like Kiwi ya sha Ga baki baki kirin like Wiwi ta sha See She's so black and white kamar T.V a da She's like She needs a job to blow, toh C.V ta fa? One two one two kutume, mapami o In ya shafe ki ba abun da ba na yi, Toh Meyasa ki ke ganin zan bar ki yau Ba zan takura miki gobe ba ki bani yau Aiki daga Friday to Sunday Sai mu yi party on Monday Babban yaro babu ruwa na da Palmpay Kwana daya har ta fara kira na Amante African Man no dey fear litinin Shi yasa ko a ranar na kan je ni chilling Alaka na da soft life is a destiny thing Got them dancing singing While they're Henny tripping Ga ni, ga ni, ta ce Kozzo Kar ka taba ni (Kar ka taba) I'm in the Lord's army but she got a fine wine (whine) like palmi Ga ni, ga ni, ta ce OC kar ka taba ni I'm in the Lord's army, but she got a fine wine (whine) like Palmi ya! Wane yake zuwa party on a Monday? Wane yake zuwa party on a Monday? Wane yake zuwa club on a Monday? Wane yake zuwa party on a Monday? Mune muke zuwa party on a monday! Mune muke zuwa Party on a monday! Mune muke zuwa club on a Monday! Mune muke zuwa party on a Monday! A kullayomi ina miki bidiri In kin zo talla ina miki ciniki Mene ne zan yi miki wanda zai saki ki yini Mu shiga daga ciki, ni ban son rikici Ni ban tabawa sai an bani izini Akwai inda zan so in kai ki a daren litinin In babu a kasa kare baya halartar bikin Wato abun nufi, ki yi mini in miki Kawai baba sai gaye ya kira ni ai Ya ce mun ran Monday ne club din Na ce 'Monday'? Baku zuwa aiki ne? Sai ya ce ah sai ka zo zaka gani Baba as I go there the place na mad turn up Me sef I deliver Baba ballers, Monday fa Naso I turn club DJ on Monday Amma in na dawo Tuesday barci kawai nake yi Gajiya zalla
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out