Lyrics

Musax Musax mix Cin taliyar karshe Zai zo min a duniya Karda ki guje man Shi ne samun lafiya Nima cin taliyyar karshe Zai zo min a duniya Karda ka guje min Shi ne samun lafiya Allah ne ya bani babbar kyauta ce ya bani Kyakkyawar diya da ta fita sauran sunyi muni Bana son na barta itama bata san ta barni Soyayya na bata kauna ta, ta juyo ta bani Yar laile Yar laile ta Mai tsada Kin masu rata Mai kauna Mai kauna ta Zana fada Koda za a kashe ni Sai ke Munje gun mama da baba sun mana addu'a Shi ya saka shirin da suke mana basa yin sa'a Kun toshe kune masu ziga kai jama'a Zanyi ma abunda ka sani ni nayi ma da'a قلبي na kai ne قلبي na Duk nayi maka ado Kwalliya fuska na cido Gazar ido na sako Hanuwa na ka riko Hubbi na-na-na Hubbi na kai ne Gangar jiki na da ruhi na baki rike Rike mini karda ki ce kin sake Ina sanki kin shiga rai kin like Zuciya ta bargo da kashi nan kike Ba kamar ka gare ni masoyi Rai da zuciya kai suka yaye In ka barni Ina kanin kaye? Zan fada masu kai daya ne nawa Kece tal Zabi na Zabi na Zabi na Kai ne tal Zabi na Zabi na Zabi na Kece tal Zabi na Kai ne zabi na Mix (musax mix) Musax mix
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out