Lyrics

London boy killer Kana ji ko baba Sana'a ta, rayuwa ta Neman na kai na ne damuwata Ni mutunci na nake nema, toh me kake yi da damuwata? Haba malam ka dan tuna baya Shiyasa mama tace man ka nema Toh kar ka zageni! Malama kar ki zageni! Akan sana'ata Zan iya kwana ban rintsa ba Ni mutunci na nake nema, toh me kake yi da damuwata? Haba malam kadan tuna baya Shiyasa mama tace man ka nema Toh kar ka zageni! Malama kar ki zageni! Kai sana'arka da hankali Kar ka fiye maida martani A kwan a tashi kai zaka zama wani Kaga ka maida kan ka gwani A wajenka za'a koya, za'a gani Mai sana'a fa yayi dabara Yana nema kuma zaya kara A hankali bukatunsa zaya gyara Kaga komai bazai tafi dai-dai ba Kai bacci fa yanzu ka samu komai Ja muje, je muje Yaro da goyo ba gonar rake Wanda ya nemi nasa kamar dangote We are looking for success Everyday you go make sence Babu mai mana kallon non sence Sana'a ta, rayuwa ta Neman na kai na ne damuwata Ni mutunci na nake nema, toh me kake yi da damuwata? Haba malam ka dan tuna baya Shiyasa mama tace man ka nema Toh kar ka zageni! Malama kar ki zageni! Akan sana'ata Zan iya kwana ban rintsa ba Ni mutunci na nake nema, toh me kake yi da damuwata? Haba malam kadan tuna baya Shiyasa mama tace man ka nema Toh kar ka zageni! Malama kar ki zageni! In dai kana sana'a ka tsira Babu kai babu sata kamar bera Abokanka dole su jira ka Zani baka shawara a kyauta Ka dage da kyau kar a fika a bauta Mai sana'a ya samu abota Babu shi babu yin maula ai kyauta Kar ka raina sana'arka Dage da ita a gane fuskarka Kar ka raina sana'arka Dage da ita a gane fuskarka Sana'a ta, rayuwa ta Neman na kai na ne damuwata Ni mutunci na nake nema, toh me kake yi da damuwata? Haba malam ka dan tuna baya Shiyasa mama tace man ka nema Toh kar ka zageni! Malama kar ki zageni! Akan sana'ata Zan iya kwana ban rintsa ba Ni mutunci na nake nema, toh me kake yi da damuwata? Haba malam kadan tuna baya Shiyasa mama tace man ka nema Toh kar ka zageni! Malama kar ki zageni!
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out