Lyrics

Girin girin ba Girin girin ba, ba girin girin bace Balam balam ba Balam balam ba, ba balo balo bace Cikin gidana, cikin gidana ga wadansu sun bace Salon na baya, salon na baya yanzu tayi an wuce Akiri na dauko, wadansu kau dakaji hausa ce Nasamu dandano, salon shi karkato da kataho nake Balam balam ba Balam balam ba, ba balo balo bace Kiyi juyi Balam balam ba Balam balam ba, ba balo balo bace Nace kiyi juyi Balam balam ba Balam balam ba, ba balo balo bace Nace dada juyi Ni ba girin girin ba Ba girin girin ba, ba girin girin bace (tayi mayi) Bara naji an fadi nazo na saki, wadansu coge ne Sasarai sani, farau farau hadi, gani na kwarzane Gani nan kalau nayo cikin salona, wata gargado na gargadi yunwa Dazu nayi tuntube Kayana sun zube, ina gaban kaba (kiyi dauri) Wa yasan abuna, ya yabar ganina Murmushin fushin guba (bari ruhi) Ayi faran faran, hadin daram daram ina ganinka nayi yaba (kiyi kari) Ni na biyo ba banji na zubar ba, nayi kuskure da zakaji gwiwa Haka zakaji gwiwa Gashi nayi, kince kwance nabi, kin bi (Ba aragizo na kyamaci kidi) Mai guda daya rika bari tun bi (mai gini yasan nadi yayi kwabi) Ki shigo gidana (gani nan gida) Ina kusa (nayi sallama naji amsa) Gani nan wajenan (wa yasan kuda) Kina jinina (an gama nayi musa) In ci ni kadaina (bada bada) Rike hannuna, guduma taga kusa Gashi anyi rana (ina kana ta kusa) Rumfa kike naji inuwa Kaunace tayi zarra, kaunace zarra, kaunace tayi zarra (ni zani taba) Soyayya na baka, soyayya na baka, soyayya na baka (kuma na girka) Tsammani ya dau, toh ga zahir ya zo Labari ya dau, na dau hanya Kaya ga gamo, mai inkari ya zo Yayi kalo yayaya kaya Nayi maka rangwada, nayi naka rangwada, nayi maka rangwada kure niyya Ka bani shinfida, ka bani shinfida, ka bani shinfida ina jinya Mu yunkura Mu tunkuda Mu hankada a soyayya Mu zagaya Mu kewaya Mu antaya mu kai kurya Akwai gwani na Akwai gwani na Akwai gwani na, ko kai ke Akwai gwanata Akwai gwanata Akwai gwanata ai ke ce
Writer(s): Muhammad Yunus Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out