Lyrics

Slimbabs Oh yeah Oh yeah Ji mana dan kalla Soyayyanki na fada Birgima da alkafira Kuma zafi har cikin zuciyata Kuma ke din dai ke kadai Kece dai ke kadai It's you and no other baby wayyo Ki dan kalleni Murmushi ki dan bani Yau zamu sha labari Nemo ruwafa ki bani in sha Danke din dai ke kadai Kece dai ke kadai It's you and no other baby wayyo Na kamu da soyayya Wayyo soyayya Wayyo soyayyanki ne wallahi Na kamu da soyayya Wayyo soyayya Wayyo soyayyanki ne wallahi Na kamu da soyayya Na kamu da soyayya Na kamu da soyayyanki ne wallahi Ki dan kalleni Murmushi ki dan bani Yau zamu sha labari Nemo ruwafa ki bani in sha Danke din dai ke kadai Kece dai ke kadai It's you and no other baby wayyo Na kamu da soyayya Wayyo soyayya Wayyo soyayyanki ne wallahi Na kamu da soyayya Wayyo soyayya Wayyo soyayyanki ne wallahi Na kamu da soyayya Na kamu da soyayya Na kamu da soyayyanki ne wallahi High mix
Writer(s): Muhammad Auwal Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out