Listen to Zuchiyata (feat. Bash Neh Pha) by Slimbabs

Zuchiyata (feat. Bash Neh Pha)

Slimbabs

Afro-Pop

187 Shazams

Lyrics

Oh no oh yeah Oh my god is top sound Wayo wayyo Abunda kika min ban manta wallahi Kin samin ciwo a zuciya oh no, wayyo Sonki ban jin zan daina, I can't get over you Lamarin nan ki duba, I just wanna be there for you Oh wayyo, zuciyana kin sace Oh wayyo, sonki yasa na zare Oh wayyo, zuciyana kin sace Oh wayyo, sonki yasa na zare Wayo wayyo Wayo wayyo Wayo wayyo Wayo wayyo Sonki yasa na zare Bash Neh Pha Kinaji, ni matsalata ki kulani Kina da murya mai zare tinani Kikace mun I love you dadi zai iya sa a rasani Wayo sarauniya, koh sarkin fada nazo ki nada ni Kinji kizo ki zigani kashe kudi nakeso ki taya ni Haka kika mun haka kikayi ni bazan manta ba ko a bayyani Amma ya kike chanja kaman ni kice mun na hauro bani da tsani Kin san bazai yiyuba ayi sallar jam'i ba ladani Kumah shagala sai shedani Ciwon zuciya ya dame ni Lamarin nan ki duba, ni zan mutu toh mama ki yafe ni Toh fah Slimbabs ya kaman yarinyar nan ta zabeni Ha-aa-aa-aa Oh wayyo, zuciyana kin sace Oh wayyo, sonki yasa na zare Oh wayyo, zuciyana kin sace Oh wayyo, sonki yasa na zare Wayo wayyo Wayo wayyo Wayo wayyo Wayo wayyo Sonki yasa na zare High mix
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out