Similar Songs
Credits
COMPOSITION & LYRICS
Bashir Halliru
Songwriter
Alameen Auwal Muhammad
Songwriter
Lyrics
Oh no oh yeah
Oh my god is top sound
Wayo wayyo
Abunda kika min ban manta wallahi
Kin samin ciwo a zuciya oh no, wayyo
Sonki ban jin zan daina, I can't get over you
Lamarin nan ki duba, I just wanna be there for you
Oh wayyo, zuciyana kin sace
Oh wayyo, sonki yasa na zare
Oh wayyo, zuciyana kin sace
Oh wayyo, sonki yasa na zare
Wayo wayyo
Wayo wayyo
Wayo wayyo
Wayo wayyo
Sonki yasa na zare
Bash Neh Pha
Kinaji, ni matsalata ki kulani
Kina da murya mai zare tinani
Kikace mun I love you dadi zai iya sa a rasani
Wayo sarauniya, koh sarkin fada nazo ki nada ni
Kinji kizo ki zigani kashe kudi nakeso ki taya ni
Haka kika mun haka kikayi ni bazan manta ba ko a bayyani
Amma ya kike chanja kaman ni kice mun na hauro bani da tsani
Kin san bazai yiyuba ayi sallar jam'i ba ladani
Kumah shagala sai shedani
Ciwon zuciya ya dame ni
Lamarin nan ki duba, ni zan mutu toh mama ki yafe ni
Toh fah Slimbabs ya kaman yarinyar nan ta zabeni
Ha-aa-aa-aa
Oh wayyo, zuciyana kin sace
Oh wayyo, sonki yasa na zare
Oh wayyo, zuciyana kin sace
Oh wayyo, sonki yasa na zare
Wayo wayyo
Wayo wayyo
Wayo wayyo
Wayo wayyo
Sonki yasa na zare
High mix
Lyrics powered by www.musixmatch.com