Music Video

Featured In

Credits

COMPOSITION & LYRICS
Ado Gwanja
Ado Gwanja
Songwriter

Lyrics

Musax beat Mace mai zagin miji Dokan yayan miji In taje lahira, ya allah zai mata Kai, ruwa tinkahon gulbi Daka lissafin turmi Sarki Allah ka raba mu da sharrin aikin kwalba Aye dare badai yara ba Ta safe badai manya ba Da Allah yaso bazamu ga aikin bokaye ba Waka aikin naira da taro Rabon kwado koda yaje sama zaya diro Aka bada tun kafin shuka ta tsiro Haka rabbi yaso kuda mun tsare a taro Shegar ungulu dai ta zarce yaro ta ciro Kowa yasani tusa bata hura wuta, aha Ahaye, banki a tankanba Kana, ah banki in tanka ba Mata ban sanku da raini ba Ku juya bawai kuki juyin ba To yanzu biki ne, mata Abun daga ku ne, mata Kidan fasa kwai ne, mata Wakar daga ni ne, mata Ado gwanja ne, na shigo da batun daya dace, mata Bar tafin sabulu ita dai belbela fara ce, mata Mace mai zagin miji Dokan yayan miji In taje lahira, ya allah zai mata Bata gidan, ah, ah, ah, ah, ah, ah, bani na fada ba Kai, sama mata Mata kuyai juyi haka Kuji dadin duniya Shi dai gaya ba miya Ba ko dadin tambaya Kayi ikon wuya Mata dadin duniya Aye dakan daka Aye shekar daka Wace ke juyi haka In ta juyo tai haka To kuji zancen nan duka Gwanja mene zan mata Sai dai na kada mata indosa Indo, indosa Aye indosa, indo, indosa Aye indosa, indo, sama Musax mix
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out