Lyrics

Auta Waziri kuke ji malam (Prince Production) Ban ganki ba, ammah na saba dake Ban san ki ba, ammah rayuwa sai dake Ban fargaba, ko zan shiga lambun rake Indai idanuna nan ne za suyi gamo dake Ashe so da farko baya bidar bincike Garin bincike sai kayi rashi na abinda zuciya ke kauna Ahha ahh ahh haa (zuciya ke kauna) Mhmm umm hmm um (abinda zuciya ke kauna) Ahha ahha ahhh haa (zuciya ke kauna) Ahha ahha ahhh haa (abinda zuciya ke kauna) Aka ce, "Mini ke ce, zaki saka ni na huce" Indai na ganki, na shaida na dace Dama soyayyah zata tsaya sashin ta Nidai soyayyah lallai tayi mini wauta Don ta hanani nayi natsuwa, ina ta bidar kauna Dama zaki fahimce ni kice toh kalbi na Ki gane yanda nake jinki har a cikin raina Ahha ahha ahhh haa (zuciya ke kauna) Mhmm umm hmm um (abinda zuciya ke kauna) Ahha ahha ahhh haa (zuciya ke kauna) Ahha ahha ahhh haa (abinda zuciya ke kauna) Kaine linzami, kai zana kira jagora na Kaine nayi zabi, kuma kai na fadawa dangi na Kaine kuma dan hakin da kaso ni da gaske idanuna Maza sun soni, da kudin su suke ta muradina Wasu ma sun bini gida wai don suga dangina Na fada masu indai Naira ce bata siyan kauna A gurina, ni zabina shine burina Kai na zaba kuma kai zan ba kauna Ahha ahha ahhh haa (zuciya ke kauna) Mhmm umm hmm um (abinda zuciya ke kauna) Ahha ahha ahhh haa (abinda zuciya ke kauna) Ahha ahha ahhh haa (abinda zuciya ke kauna) Ahha ahha ahhh haa (abinda zuciya ke kauna) Mhmm umm hmm um (zuciya ke kauna) Ahha ahha ahhh haa (abinda zuciya ke kauna) Ahha ahha ahhh haa (zuciya ke kauna) Ahha ahha ahhh haa (abinda zuciya ke kauna) Zuciya ke kauna Ahha ahha ahhh haa (abinda zuciya ke kauna) (Beats Amjad's Records) Zuciya ke kauna Abinda zuciya ke kauna (It's Prince on the Mix)
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out