Lyrics

MaiDawa Eh mana Daga ina kake? Daga Bauchi, Bauchi, Bauchi, Bauchi, Bauchi Where are you from? Bauchi, Bauchi, Bauchi, Bauchi, Bauchi Daga ina kake? Daga Bauchi, Bauchi, Bauchi, Bauchi, Bauchi Where are you from? Bauchi, Bauchi, Bauchi, Bauchi, Bauchi Yeah Sukace basu son wakana Wai laallai sai dai in canja salona Wasuma sun daina daukan wayana Dan nace muyi Remix din wakana In baka so na ka daina zagina Saboda banason laifinka ya ninka nawa Koda ina gani ban ramawa In ban ramaba zubanka ke karuwa Zasu ce ma ana tare, amma karyane Suna hailing dina amma zancen baki ne Wai baza suyi promoting wakan Wiwi ba Amma basu daina posting Naira Marley ba Kuma basu daina zuwa Marley day ba Salon waka nasan ni ban canzawa Kuma zan isa ko da baku so hakan ba In kun ga dama kuce baku sanniba Kuje gidanku kuga an kunna muguwan In ga tayayane zaku sha ruwan So kuke in ragu amma nayi karuwa Very soon I go be farmer, I be ganja man Daga ina kake? Daga Bauchi, Bauchi, Bauchi, Bauchi, Bauchi Where are you from? Bauchi, Bauchi, Bauchi, Bauchi, Bauchi Daga ina kake? Daga Bauchi, Bauchi, Bauchi, Bauchi, Bauchi Where are you from? Bauchi, Bauchi, Bauchi, Bauchi, Bauchi Na ji kalaman batsa a wakan Davido Da Wizkid harda Portable da Omahlay Naji wakokin batsaa bakin Joeboy ma Da Rema da Zino irinsu da yawa ma Amma wakansu bai zam maku abin gudu ba Sai na Maidawa dan Maidawa mai muguwan Da kuma rashin kishi da rashin sanin kai Duba yanda 'yan kudu sukeda hadin kai Basu hassada ma juma sai dai hadin kai Yanzu na fara sakin wakoki akai-akai Masu son wakan Ganja kuzo muyi shaking kai Baby wanda zai sa mudaina shaking kai This life na turn by turn Hit me now, my time must come I'm hungry now, later I go chop Put am for ground I go wash am chop I go wear my shoe dey go Since you no like me I go pack and go Don't ask me where I dey go If you love my song just follow me go Daga ina kake? Daga Bauchi, Bauchi, Bauchi, Bauchi, Bauchi Where are you from? Bauchi, Bauchi, Bauchi, Bauchi, Bauchi Daga ina kake? Daga Bauchi, Bauchi, Bauchi, Bauchi, Bauchi Where are you from? Bauchi, Bauchi, Bauchi, Bauchi, Bauchi Daga ina kake? Daga Bauchi, Bauchi, Bauchi, Bauchi, Bauchi Where are you from? Bauchi, Bauchi, Bauchi, Bauchi, Bauchi
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out