Lyrics
MaiDawa
Eh mana
Daga ina kake?
Daga Bauchi, Bauchi, Bauchi, Bauchi, Bauchi
Where are you from?
Bauchi, Bauchi, Bauchi, Bauchi, Bauchi
Daga ina kake?
Daga Bauchi, Bauchi, Bauchi, Bauchi, Bauchi
Where are you from?
Bauchi, Bauchi, Bauchi, Bauchi, Bauchi
Yeah
Sukace basu son wakana
Wai laallai sai dai in canja salona
Wasuma sun daina daukan wayana
Dan nace muyi Remix din wakana
In baka so na ka daina zagina
Saboda banason laifinka ya ninka nawa
Koda ina gani ban ramawa
In ban ramaba zubanka ke karuwa
Zasu ce ma ana tare, amma karyane
Suna hailing dina amma zancen baki ne
Wai baza suyi promoting wakan Wiwi ba
Amma basu daina posting Naira Marley ba
Kuma basu daina zuwa Marley day ba
Salon waka nasan ni ban canzawa
Kuma zan isa ko da baku so hakan ba
In kun ga dama kuce baku sanniba
Kuje gidanku kuga an kunna muguwan
In ga tayayane zaku sha ruwan
So kuke in ragu amma nayi karuwa
Very soon I go be farmer, I be ganja man
Daga ina kake?
Daga Bauchi, Bauchi, Bauchi, Bauchi, Bauchi
Where are you from?
Bauchi, Bauchi, Bauchi, Bauchi, Bauchi
Daga ina kake?
Daga Bauchi, Bauchi, Bauchi, Bauchi, Bauchi
Where are you from?
Bauchi, Bauchi, Bauchi, Bauchi, Bauchi
Na ji kalaman batsa a wakan Davido
Da Wizkid harda Portable da Omahlay
Naji wakokin batsaa bakin Joeboy ma
Da Rema da Zino irinsu da yawa ma
Amma wakansu bai zam maku abin gudu ba
Sai na Maidawa dan Maidawa mai muguwan
Da kuma rashin kishi da rashin sanin kai
Duba yanda 'yan kudu sukeda hadin kai
Basu hassada ma juma sai dai hadin kai
Yanzu na fara sakin wakoki akai-akai
Masu son wakan Ganja kuzo muyi shaking kai
Baby wanda zai sa mudaina shaking kai
This life na turn by turn
Hit me now, my time must come
I'm hungry now, later I go chop
Put am for ground I go wash am chop
I go wear my shoe dey go
Since you no like me I go pack and go
Don't ask me where I dey go
If you love my song just follow me go
Daga ina kake?
Daga Bauchi, Bauchi, Bauchi, Bauchi, Bauchi
Where are you from?
Bauchi, Bauchi, Bauchi, Bauchi, Bauchi
Daga ina kake?
Daga Bauchi, Bauchi, Bauchi, Bauchi, Bauchi
Where are you from?
Bauchi, Bauchi, Bauchi, Bauchi, Bauchi
Daga ina kake?
Daga Bauchi, Bauchi, Bauchi, Bauchi, Bauchi
Where are you from?
Bauchi, Bauchi, Bauchi, Bauchi, Bauchi
Lyrics powered by www.musixmatch.com