Lyrics

Daga Allah ne Ikon Allah ne Daga Allah ne Nasarar bamu soma ma ba Allah yayi muma muna kan hanyar mu Zamu je ga matakin mu Allah ka bamu a hannun mu Ba zamu taba faduwa a kasa ba Allah ka duba mu Ba zamu je inda za'a raina mu ba Darajar mu da da'a gun mu Ilahu ka bamu ka kara mana Arziki da wadatar mu Nema nake daga Allah ne Tuba nake daga ne Rayuwa nake daga Allah ne Daukaka nake daga Allah ne Daga Allah ne Daga Allah ne Li'ilafi ce, li'ilafi ce Li'ilafi ce ke aikin nan Zanyi zan gama kuma lafiya Ba wani shegen man Zanyi zan gama kuma lafiya Da ikon Allah nan Za mu yi nasara daga Allah ne Daga Allah ne Daga Allah ne Nasarar bamu soma ma ba Allah yayi muma muna kan hanyar mu Zamu je ga matakin mu Allah ka bamu a hannun mu
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out