Lyrics

Wai menene? Soyayya Kin ban na baki (J Shareef on the mix) Toh wai menene ne? Babban lissafi so ne Kin bani nima zan baki Nima lissafi na na kauna ne Tunda ka bani, nima zan baka Soyayya kin san dace ne Kanayya kan ta kwarewa na Na shirya zan miki ko menene In kaga an shaku a kan so da kyautatawa ne Kin bani Nima na baki Ke kika zamana komai na barka-barka, ah Ka saka a hanuna na dauka a baka, ah-ah Zan rike ka da karfi duk runtsi na daka, ah-ah Kai nake ra'ayi kuma na furta a baka Kuma gaka a zuciya soyayya ka rika Banda fata sai daya kullum na fadaka Sai zama a gidan ka na dauwama na waraka, ah Naji na yarda dake, kuma ni ke daya ni nayi ra'ayi Kulawar da kake mini ita ke sanya naji suayin yanayi Hakan shi ya saka mini bani da buri sai auren mu ayi La'ilaha Ilallah dadi kashe ni na sami masoyi Kinga ko na fahimci matan garin mu yayi na sukayi Aiko zan masu duka koma menene sai dai fah ayi Ke fah wasa ne Ai dama na gane Toh gaskiya ne Allah baby zan cije ka Toh mecece soyayya? Ni dai na san yarda ce Tunda na gan ki ganin farko naji a raina na dace Na shirya kuma nayi niyya, na dage na nace Na samu ba batun son mu haka karyar su su kwace Baby ma ai da amana Ban guri nan in zauna Nagode muyi soyayya Ka jawo ni jikin ka (J Shareef record)
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out