Lyrics

Hm, shin ne, shin ne SJs Shin ne, shin ne, shin ne SJs Komai da lokacin sah Amman wancan bai gane bah Sannu a sannu Da sunye zaton bah zamu iyah bah Wai motar mu baza ta giya bah Inna fara ni bansan gajiya bah Ban tabah rainah iyah bah Allah ne yabane iyawah Kallon biri suke min Ina masu na ayabah Koh anki koh ansoh Dole akira mujin iya baba Kokace ban iyah bah Nasan kai dan adam ba a iya mah Weather good weather bad If you see police boy kai halin ka yadama Cikin gari ana lamarii Gidan biki ama bidiri Burin mata hutu da shagali Gayamin mi yay kama dani Duk cuta tana da magani Koh talauce addu'a magani Ruwa a kwando zuba mugani Ni duka zani ja mugani Tunda Ina basu mamaki Dole sune su bane maki Eh, dole kanwar naki Don, lambar yabo nace Waka na taje har daji Dadi nikije Ina fahari Mai riga ya shigan min lamarii Yanxu a sani a gari gari So suke suga min tsaya chan Gashe muna ta gaba Sunke allah ya nufah Makiya bansan mai nayi muku bah Kukai me kasa bah ku azuwa Aine nana guduwa Kuma inna ye sallah Ina addu'a Karyar ku kuhana inchigaba Kallon bure suke min Inna musu na ayaba Koh anke koh ansoh Dole akira mujin iya baba Ko kace ban iya bah Nasan kai dan adam bah a iyama Weather good weather bad If you see police boy kai halin ka yadama Cikin gari ana lamari Gidan biki nan ake lamarii Burin mata hutu da shagali Ku gaya min me ya kama dani Duk cuta tana da magani Koh talauce addu a magani Ruwah a kwando xuba mu gani Niduka zane ja mugani Tunda Ina basu mamaki Dole su ne su bane maki Eh, dole kanwar naki Don, lambar yabo nace Waka na taje har daji Dadi nike je ina fahari Mai riga ya shiga min lamari Yanxu a sane a gari gari Mai riga ya shiga min lamari Mai riga ya shiga min lamari
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out