Lyrics

soyayya ruwan zumace yara kusha kubai masoyi yau da gobe naga Allah don haka duniya tabawa eeeee soyayya ruwan zuma wasuko sukace ruwan gubace wasu ta dagasu amma ga wasu ta agesu kwance wasu sunyi arziki sanadi nata wassu nata rance wasu sammako sukema wasu suyo fitar maraice wasuma gudu sukeyi tunda shigarta matsalace to akanta ya akene gata jikin yaro da babba soyayya ruwan zumace yara kusha kubai masoyi yau da gobe naga Allah don haka duniya tabawa ee wasusun riketa sosai soyayya ai ni'imace itake batar da laifi wanda akaiwa ya makance wasu sunyi nasara wasuko agurinsu kaddarace wasu riba suka irga wasu asara sukayi zance haka baisa sukasa komawa so baya suka mance wanda zayyi ban hanashi don gargadi bazai jiyaba soyayya ruwan zumace yara kusha kubai masoyi yau da gobe naga Allah don haka duniya tabawa ee haka daidai fadi tashi irin tafiyarmu ta kasance yanayi irinna cutar soyayya bata tunzurace ita keraba mutum da mutane yaita san kadaice yaita zaro magana arashinasa ni danya dimauce uzuri zana yimai shine daidai ko ahunce wanda dukka yayyi nisa kunga kira bazai jiyaba soyayya ruwan zumace yara kusha kubai masoyi yau da gobe naga Allah don haka duniya tabawa
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out